Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-04-01 13:26:26    
An tabbatar da asalin wassu mutanen da suka rasa rayukansu a lamarin ' 3.14'

cri

An labarta cewa, a cikin tarzomar fasa wurare da kwashe dukiyoyi da kuma kone kayayyaki da ta wakana a ranar 14 ga watan jiya a Lhasa, akwai mutane 18 da aka yi musu kan uwa da wabi da suka rasa rayukansu. Kwanan baya, bangaren 'yan sanda na birnin Lhasa ya tabbatar da asalin mutane 13 daga cikinsu, kuma mutane 12 daga cikinsu sun rasa rayukansu ne sakamakon tada gobarar da aka yi har sau hudu da gangan.

' Yan sandan birnin Lhasa sun sanar da cewa, an rigaya an binciko lamarin tada gobarar har an cafke dukkanin wadanda ake tuhumarsu da aikata laifin. ( Sani Wang )