Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-17 21:23:51    
Wen Jiaobao zai gana da manema labarai na gida da na waje gobe

cri
Bayan an rufe taron farko na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin ta karo na 11 a ran 18 ga wata da safe, firayim minista Wen Jiabao na kasar zai gana da manema labarai na gida da na waje a babban dakin taruwar jama'a, zai amsa tambayoyin da za su yi bisa gayyatar da kakakin babban taron ya yi masa.

A wancan lokaci, gidan rediyon kasar Sin da kuma gidan rediyon jama'ar kasar Sin da kuma gidan talibijin na tsakiya na kasar Sin za su watsa wannan labari kai tsaye, haka kuma manyan tashohin Internet daban daban na kasar za su watsa labari cikin lokaci.(Kande Gao)