Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-06 19:30:06    
Shugabannin jam'iyyu 8 na siyasa na dimokuradiyya na kasar Sin sun yi magana kan hadin gwiwar da ke tsakanin jam'iyyu dabam daban

cri

Ran 6 ga wata a nan birnin Beijing, an yi taron manema labaru na farkon cikakken zama na majalisa ta 11 ta ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin, shugabannin jam'iyyu 8 na siyasa na dimokuradiyya na kasar Sin sun amsa tambayoyin da menema labaru suka yi kan hadin gwiwar da ke tsakanin jam'iyyu dabam daban

Wadannan shugabanni 8 su ne, Mr. Zhou Tienong shugaban jam'iyyar RCCK, da Mr. Jiang Shusheng shugaban jam'iyyar CDL, da Mr. Chen Changzhi shugaban jam'iyyar CDNCA, da Madam Yan Junqi shugaba ta jam'iyyar CAPD, da Mr. Sang Guowei shugaban jam'iyyar CPWDP, da Mr. Wan Gang shugaban jam'iyyar PIP, da Mr. Han Qide shugaban jam'iyyar Jiu San, da Madam Lin Wenyi shugaba ta jam'iyyar TDSGL.

A gun tarno manema labaru, wadannan shugabannin jam'iyyun 8 sun nuna cewa, za su cigaba da tsaya tsayin daka kan tushen tunanin siyasa na hanyar gurguzu da ke bayyana halin musamman na kasar Sin, da kuma yin kokari a matsayin jam'iyyu masu ba da shawara, da sa kaimi ga aikin raya kasa ta hanyar kimiyya da bunkasuwar zaman al'umma mai jituwa.