Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-02-29 20:53:38    
Ziyarar shugaban kasar Nijeriya a Sin ta samu nasara

cri

wakilin CRI Bala da Yar' Adua

Shugaban kasar Nijeriya Alh Umaru Musa Yar' Adua ya bayyana cewa, ziyarar aiki da ya kawo a nan kasar Sin ta samu cikakkiyar nasara. Ya ce, kasashen biyu wato Nijeriya da Sin za su kara hada kansu a fannonin wutar lantarki da hanyoyin mota da na jiragen kasa.

Shugaban Nijeriya ya furta hakan ne a ranar 29 ga wata, a cikin hirar da wakilan sashen Hausa na CRI.

wakiliyar CRI Kande da Yar' Adua

Mr Yar' Adua ya tabo magana kan hadin kai da ke tsakanin Sin da Nijeriya a fannonin kasuwanci da tattalin arziki. Ya ce,

 

 

wakilin CRI Danladi da Yar' Adua

'(Kasashen Nijeriya da Sin) za su samu dangantaka tamu ta kasuwanci da tattalin arziki, ya kara dankon zumunci, mu kara taimakon junanmu, don kasashenmu sun samu ci gaba.'

Ban da wannan kuma, Mr Yar' Adua ya ce, zai kara tabbatar da aikin tsaro a kasar Nijeriya.(Danladi)