Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-02-28 08:54:02    
Shugaban kasar Nijeriya ya iso nan birnin Beijing

cri

Bisa gayyatar da shugaban kasar Sin Mr. Hu Jintao ya yi masa, ran 27 ga wata da dare, shugaban kasar Nijeriya Umaru Musa 'yar Adua ya iso nan birnin Beijing, kuma zai fara kai wa kasar Sin ziyarar aiki ta yini hudu.

Wannan shi ne karo na farko da Alhaji Umaru Musa 'yar Adua ya kawo wa kasar Sin ziyara, tun bayan ya hau karargar mulkin kasar a watan Mayu na shekarar 2007,.(Bako)