Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-02-19 16:09:37    
An fara aikin farfado da yankunna da bala'i ya shafa a kudancin kasar Sin

cri

Yankunna da bala'in dusar kankara ya shafa a kudancin kasar Sin kamarsu jihar Jiangxi, da jihar Hubei, da jihar Guangdong su fitar da kyawawan matakan haraji a wurin, da dauki matakai, don gudanar da aikin farfado da yankunna da bala'I ya shafa cikin himma da kwazo, kuma an samu sakamako mai kyau.

Kwanakin nan, hukumar kula da harkokin haraji ta jihar Jiangxi ta fitar da kyawawan matakan haraji, don ba da gatanci ga jama'a da kamfanoni a yankunna da bala'I ya shafa wajen rage harajin da aka buga musu, an yi hasashe cewa za a rage musa kudin haraji da yawansa ya kai sama da kudin Sin Yuan miliyan 400. A jihar Hubei, gwamnatin wurin ta aika da kwararru zuwa gonaki don ba da taimako ga manoma kan ayyukansu. A jihar Guangdong da jihar Guizhou kuma, an gudanar da aikin yaki da bala'I da sake samar da wutar lantarki cikin lami lafiya.

A kwanakin nan, yankin soja na Jinan na jihar Shangdong ya dauki matakai daban daban, don ba da taimako ga aikin farfado da yankin da bala'I ya shafa a kudancin jihar Henan. A zuwa yanzu, rundunar sojojin yankin soja na Jinan dake jihar Henan ta riga ta shuka ti sama da hekta 200 a yankin bala'I ya shafa, ta gina gidaje sama da dari, da kuma farfado da itatuwa sama da hekta 600. (Zubairu)