Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-02-02 16:21:45    
Ofishin ba da umurni kan bala'in gaggamwa na kasar Sin ya sanar da halin da ake ciki wajen tinkarar bala'i

cri

Ran 1 ga watan Febnairu, ofishin gaggawa mai ba da umurni kan sufurin man fetur, da kwal, da kuma tinkarar bala'i ya sanar da halin da ake ciki wajen tinkarar bala'in ruwan sama da kankara mai laushi da kuma kankara a dukkan kasar Sin.

An ce, ya zuwa karfi 6 da yamma na ran 1 ga wata, an riga an maido da sufurin hanyar jirgin kasa tsakanin biranen Beijing da Guangzhou. Kuma an riga an gyara hanyoyin samar da wutar lantarki fiye da 2000, halin da ake ya sami sauki wajen samar da wutar lantarki, da kwal. Ban da haka kuma, ma'aikatar kula da harkokin jama'a ta kasar Sin ta riga ta isar da tufaffi da barguna kusan dibu 550 zuwa yankunan da ke fama da bala'i.