Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-11-16 20:35:15    
Wurin shan iska na tabkin bakin rairayi

cri

 

Kafin na zo jihar Ningxia, wani abokina ya gaya mini cewa, wurin shan iska na tabkin bakin rairayi da ke jihar yana da kyaun gani kwarai da gaske. Ko da yake yanzu lokacin sanyi ya yi, kuma ba lokaci ne mafi kyau ba ne wajen zuwan wurin, amma isowata a nan ke da wuya, sai nan da nan na ji kamar na je wata duniya daban.

Sanin kowa, ba safai hamada da ruwa su kan yi zama tare ba, amma a wurin, su biyu sun yi kamar mata da miji, suna jin dadin zamansu cikin lumana.

Wurin shan iska na tabkin bakin rairayi yana gundumar Pingluo da ke bakin iyakar biranen Yinchuan da Shizuishan. A lokacin da, wurin wani tabkin kiwon sune, ko da yake yana da kyaun gani sosai, kuma an iya samun dimbin su daga cikinsa, amma sabo da babbar hamada tana kewayensa, shi ya sa ba safai a kan iya ganin kyaun ganinsa ba. A watan Oktoba na shekara ta 1989, hukumar kula da sha'anin yawon shakatawa da ta aikin gona ta jihar Ningxia sun hada kansu wajen shimfida wata hanyar motoci, daga baya kuma wurin shan iska na tabkin bakin rairayi ya fara karbar mutanen da ke kaunar yawon shakatawa daga wurare daban daban.


1 2