Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-04-12 21:12:53    
Bangaren Sin ya nuna maraba ga Sudan da MDD da AU da suka samu ra'ayin daya

cri
A ran 12 ga wata, kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Qin Gang ya bayyana cewa, bangaren Sin ya nuna maraba ga kasar Sudan da MDD da kuma kungiyar tarayyar Afirka wato AU da suka samu ra'ayin daya a cikin shawarwarin da suka yi tsakaninsu a birnin Addis Ababa, babban birnin kasar Habasha a 'yan kwanakin nan da suka gabata.

Ban da wannan kuma Qin Gang ya ce, bangaren Sin yana fatan bangarori daban daban za su iya ci gaba da yin tattaunawa tsakaninsu cikin daidaici da kuma yin shawarwari kan aiwatar da shirin da Kofi Annan ya gabatar domin warware batun Darfur yadda ya kamata, ta yadda za a iya sa kaimi ga tabbatar da samun zaman lafiya da kwanciyar hankali da kuma bunkasuwar shiyyar Darfur tun da wuri.(Kande Gao)