Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-04-11 18:24:37    
(labari mai dumi)Wen Jiabao ya yi shawarwari tare da takwaransa na kasar Japan

cri

A ran 11 ga wata, firayim ministan kasar Sin Wen Jiabao ya yi shawarwari tare da takwaransa na kasar Japan Abe Shinzo a fadar firayim minsita ta kasar Japan. Kuma bangarorin biyu sun yi musanyar ra'ayoyinsu kan dangantakar da ke tsakanin Sin da Japan da kuma al'amuran shiyya-shiyya da kasashen duniya da ke jawo hankulansu.(Kande Gao)