An yi garkuwa da ma'aikata 5 na kasar Sin a kasar Nijeriya
cri
Ran 5 ga wata, ofishin jakada na kasar Sin da ke kasar Nijeriya ya tabbata cewa, 'yan bindiga sun yi garkuwa da ma'aikata 5 na kasar Sin a lardin Kogi na kasar Nijeriya, yanzu ana binciken wannan al'amari. (Musa Guo)