Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-12-06 20:40:51    
Wani mai sauraronmu daga jihar Kano ta kasar Nijeriya Shuaibu ya taya murnar cikon shekaru 65 da kafuwar CRI

cri

Ya ce, Ina tayaku murnar cika shekaru 65 da bude wannan gidan rediyo.Allah ya ja zamani Amin a madadin Mustapha Tanko Abdullahi.

Wani mai sauraronmu Abba Muhammad Nuhu shi ma ya zo daga jihar Kano ya aiko da Email cewa,

'Assalam Alaikum,

Bayan miliyoyin gaisuwa mai yawa.Yaya aiki?Yaya hakuri?Mun gode.

Bayan haka dalilin wanan wasika, shi ne don in tayaku murnar cika shekaru 65 da kafuwa.

Ina yi muku fatan alheri,kwarin guiwa,koshin lafiya a kodayaushe.

Allah ya bar CRI!

Allah ya bar ma'aikatanCRI!!

Allah ya bar jamaar kasarSin!!!'