Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-09-07 17:31:26    
Isra'ila za ta janye datse tashoshin jiragen ruwa da filayen jiragen sama na Lebanon a ranar 7 ga wata

cri

Ofishin firaministan Isra'ila ya bayar da wata sanarwa jiya Laraba, cewa babban sakatare Mr. Kofi Annan na MDD da sakatariyar harkokin waje ta kasar Amurka Madam Condoleezza Rice sun kai ga samun ra'ayi daya a kan cewa Isra'ila za ta janye datse tashoshin jiragen ruwa da filayen jiragen sama na Lebanon cikin sa'I daya a ran 7 ga wata da dare misalin karfe 6, agogon wurin yayin da take mika ikon lura da wuraren ga sojojin taron dangi na MDD da na Lebanon.

A nasa bangaren, shugaban kasar Lebanon Mr. Emile Lahoud ya furta, cewa matakin da gwamnatin Isra'ila ta dauka ba ya nufin cewa ta rigaya ta aiwarar da dartarin shiri mai lamba 1701 na kwamitin sulhu na MDD.