Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-09-03 21:40:33    
Kasar Iran ba za ta daina tace sinadarin Uranium kafin shawarwari ba

cri
A ran 3 ga wata, a yayin da shugaban kasar Iran Mahmoud Ahmadinejad yake ganawa da babban sakataren MDD Kofi Annan, ya bayyana cewa, kasar Iran ta riga ta shirya yin shawarwari da kasashen duniya, amma ba za daina tace sinadarin Uranium kafin shawarwari ba.

Mr Annan ya bayar da wannan labari ne a gun taron manema labaru da ya shirya tare da ministan harkokin waje na kasar Iran Manoucher Mottaki a birnin Tehran. Mr Annan ya ce, a yayin da yake ganawa da shugaban kasar Iran Mahmoud Ahmadinejad, Mr Ahmadinejad ya sake nanata cewa, kasar Iran ta riga ta shirya yin shawarwari da kasashen duniya, amma ba za daina tace sinadarin Uranium kafin shawarwari ba.(Danladi)