|
|
 |
 |
| Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
| (GMT+08:00)
2006-08-29 10:56:26
|
|
Olmert Ya tsai da kudurin kafa kwamitin musamman don bincike nauyin yaki dake wuyan gwamnatin kasar Isra'ila da bangaren sojojin kasar
cri
|
 Wakilin Rediyon kasar Sin ya aiko mana labari cewa , a ran 28 ga watan nan , Ehud Olmert firayin ministan Ya tsai da kudurin kafa kwamitin musamman don bincike nauyin yakin tsakanin kasar Lebano da Isra'ila dake wuyan gwamnatin kasar Isra'ila da bangaren sojojin kasar .
Mr. Olmert Ya sanar da cewa , babban aiki na Kwamitin shi ne don bincike yadda gwamnatin kasar Isra'ila ta tsai da manufar tayar da yakin tsakaninta da kasar Lebanon . Sashe daban na kwamitin zai kula da aikin bincike nauyin yakin dake wuyan bangaren sojoji na kasar . Mr. Olmert ya kuma bayyana cewa ya 'ki yarda da kafa Hukumar bincike mai zaman kai ta kasar , saboda kasar Isra'ila ba ta so ta bata lokaci mai yawa kan abubuwan da aka yi a lokacin da . (Ado)
|
|
|