Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-08-18 15:38:34    
MDD ta yi kira ga mambobinta da su bayar da sojoji ga rundunarta da ke Lebanon

cri

A ran 17 ga wata a hedkwatar MDD da ke birnin New York, mataimakin babban sakataren MDD Mark Mallock Brown ya yi kira ga kasashe mambobin MDD da su bayar da sojoji ga rundunar MDD da ke Lebanon cikin gaggawa domin karfafa kwarewar rundunar.

A ran nan, hukumar kiyaye zaman lafiya ta MDD ta shirya wani taro domin tattaunawa a kan kara tura sojoji zuwa Lebanon. Mr Brown ya bayyana a kan taron cewa, aikin kara tura sojoji zuwa Lebanon da kyautata kayayyakin sojansu zai zama wani abu mai muhimmanci domin Isra'ila ta janye sojojinta daga kudancin Lebanon da gwamnatin Lebanon ta sake karbar ikon kudancin yankin kasar da bangarorin biyu na Isra'ila da Lebanon su tsagaita bude wuta har abada.(Danladi)