Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-08-18 10:56:27    
Yanzu, sojijin Isra'ila sun soma mika mulkin mallaka na yankin da ke kudancin Lebanon, yayin gwamnatin Lebanon ta fara girke sojojinta a yankin da ke kudancin kasar

cri

Ran 17 ga wata, bangaren sojojin Isra'ila ya soma mika mulkin mallaka na wasu yankunan da ke kudancin Lebanon ga sojojin wucin gadi na M.D.D. da ke Lebanon. A wannan rana kuma, sojojin gwamantin Lebanon sun ma sun isa yankin da ke kudancin Lebanon.

A ran 17 ga wata, sojojin Isra'ila sun bayar da wata sanarwa cewa, bayan da wakilan bangarorin Isra'ila da Lebanon da kuma sojojin M.D.D. suka yin shawarwari, sun riga sun samun ra'ayi daya wajen aikin janye sojoji na Isra'ila, da aikin shiyyar yankin na sauran bangarori biyu. A sa'i daya kuma, bangaren sojojin Isra'ila ya bayyana cewa, sojojin Isra'ila za su janye daga yanki bisa mataki.

An sami labari daga hukumar tsaron kasar Lebanon cewa, a wannan rana, sojoji kamar dubu 15 da gwamnatin Lebanon ta aika sun riga sun isa shiyyar kogin Litani. (Bilkisu)