Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-08-08 15:39:54    
Wakilin musamman na kasar Sin da ke gabas ta tsakiya ya kira kasashen Isra'ila da Lebanon su tsakaita bude wuta

cri

Ran 7 ga wata, Mr. Sun Bigan wakilin musamman mai kula da harkokin gabas ta tsakiya na kasar Sin wanda ke yin ziyara a kasar Syria ya yi kira ga bangarorin Isra'ila da Lebanon da su tsakaita bude wuta ba tare da sharadi ba nan da nan, ta haka don kauce wa kasar Lebanon ta gamu da matsalar tausayin 'dan Adam ta fi tsanani.

A wannan rana, shugaba Farouk al-Shara mataimakin kasar Syria ya gana da Sun Bigan, sun yi cudanyar ra'ayoyinsu kan harkokin gabas ta tsakiya musamman ma rikicin da ke tsakanin kasashen Isra'ila da Lebanon.

Bayan shawarwari Sun Bigan ya ce, ya kamata bangarorin da abin ya shafa su mai da hankalinsu kan zaman karko na dogon lokaci a gabas ta tsakiya, kuma su kafa inuwar siyasa don warware rikicin kasashen biyu da sauri. Kasar Sin tana goyon baya kwamitin sulhu na MDD ya dauki mataki nan da nan.

Sun Bigan kuma ya yi kira ga kasashen duniya da su dauki matakai, su mayar da kayayyakin taimako masu gaggawa don warware matsalar tausayin 'dan Adam da ke kasar Lebanon.