Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-07-31 17:48:54    
Kasar Isra'ila ta ce daina yin farmakin sama bai wai yana nufin cewa za ta daina yin yaki ba

cri

Ran 31 ga wata a Jerusalem, Mr. Haim Ramon ministan dokoki na kasar Isra'ila ya ce, kasar Isra'ila ta daina yin famaki daga sama na lokacin awo'I 48 bai wai yana nufin cewa za ta kammala yin farmaki ga dakarun jam'iyyar Hezbollah ba.

Ramon ya ce, kasar Isra'ila ta daina yin farmakin sama bai wai yana nufin cewa za ta kammala yaki ba, maimakon haka kuma wannan kuduri zai sa kasar Isra'ila ta ci yakin kuma rage nauyin daga kasashen Duniya da ta dauka. Ya ce, yanzu kasar Isra'ila ta daina yin yakin wannan zai nuna cewa Hezbollah da ta'adancin kasashen duniya su ci nasara.

Ramon memba na ministocin gwamnatin kasar Isra'ila, huldar da ke tsakaninsa da Olmert faraministan kasar tana da kyau.