Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-07-13 14:47:43    
Iran ta yarda da yin shawawarin nukiliya tare da bangarorin da abin ya shafa bisa adalci

cri

Ran 12 ga wata a babban birni Teheran na kasar Iran, shugaba Ahmadinejad na kasar ya nuna cewa, Iran ta yarda da yin shawawarin nukiliya tare da bangarorin da abin ya shafa bisa adalci, amma ba za ta yi shawarwari kan "ikonta ba za a iya kwace ba" ba.

A wannan rana kuma Manouchehr Mohammadi mataimakin ministan harkokin waje na kasar ya ce, game da shirin da kasashen Amurka, Rasha, Sin, Birtaniya, Faransa da Jamus suka gabata, ya kamata kasashen Turai su bayyani abubuwa maras zahiri a cikin shirnin. Idan shirin ya girmamawa ikon nukiliya yadda ya kamaya na kasar Iran, Iran za ta yarda da wannan shirnin.

A sa'I daya kuma, kasashen shida sun yi taro bisa matsayin ministoci a Paris, sun tsai da kudurin sake gabatar da batun nukiliyar kasar Iran ga kwamtin sulhu na MDD, kuma za su yi kokari don zartar da wani shiri, ta haka zai sa hukumar makamashin nukiliyar kasashen duniya ta taka rawa yadda ya kamata.