Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-07-05 21:48:01    
Za a daga yi shawarwarin da ke tsakanin Ali Larijani da Javier Solana

cri

Ran 5 ga wata, Mr. Manochener Motaki ministan harkokin waje na kasar Iran ya ce, za a daga yi shawarwarin da ke tsakanin wikilin farko na shawarwarin nukiliya kuma sakataren kwamitin koli na tsaro na kasar Iran Ali Larijani da wakilin kungiyar EU mai kula da horkokin waje da manufofin tsaro Javier Solana.

Bisa labarin da muka samu daga dilancin watsa labaru na kasr Iran, Mr, Motaki bai yi bayyani kan dalilin da ya sa a daga yi shawarwarin ba.