Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-06-28 17:23:24    
An tabbatar da matsayi na daya zuwa na 8 na kungiyoyin da ke halartar gasar cin kofin duniya a Jamus

cri

A ran 27 ga wata bisa agogon wurin, an kawo karshen gasa ta zagaye na farko ta gasar cin kofin duniya. A cikin karshen wasanni biyu, kungiyar kasar Faransa ta lashe ta kasar Spain da ci 3 da 1, kungiyar kasar Brazil ta lashe ta kasar Ghana da ci 3 da nema.

Sabo da haka, an riga an tabbatar da matsayi na daya zuwa na 8 na kungiyoyin da ke halartar gasar cin kofin duniya, wato kungiyoyin Jamus da Argentina da Italiya da Ukraine da Ingila da Portugal da Brazil da Faransa.(Danladi)