Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-06-27 21:35:20    
Kungiyoyin kasashen Italiya da Ukraine sun shiga gasar cin kofin duniya ta zagaye na biyu

cri

A cikin gasar cin kofin duniya ta zagaye na farko da aka shirya a ran 26 ga wata a kasar Jamus, kungiyar kasar Italiya ta lashe kungiyar kasar Australiya, kungiyar kasar Ukraine ta lashe kungiyar kasar Switzerland, sabo da haka kungiyoyin kasashen Italiya da Ukraine sun shiga gasar cin kofin duniya ta zagaye na biyu, haka kuma za su yi karama da juna.(Danladi)