Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-06-26 17:06:11    
Kungiyoyin kasashen Ingila da Portugal sun cancanci wasanni a zagaye na biyu

cri

Yanzu haka, ana ci gaba da yin gasar cin kofin duniya ta wasan kwallon kafa da ake yi a birane daban daban na kasar Jamus.

An labarta, cewa jiya Lahadi, agogon wurin, an yi wasanni biyu. A karshe dai kungiyoyin kasashen Ingila da Portugal sun cancanci wasanni a zagaye na biyu, wato kungiyar Ingila ta lashe ta kasar Ecuador da ci 1 da ba nema; kungiyar Portugal ma ta lallasa kungiyar Holland da ci daya da ba nama.

Hakan, kungiyar Ingila za ta kara da kungiyar Portugal a wasanni na zagaye na uku a ran 1 ga watan Gobe, agogon wurin. ( Sani Wang )