Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-06-20 11:09:35    
Kungiyar wasan kwallon kafa ta Kasar Swizerland ta ci nasara kan kungiyar Togo da kwallo biyu da ba ko daya

cri

Wakilin Rediyon kasar Sin ya ruwaito mana labari cewa , a ran 19 ga watan nan , gasar kwallon kafa ta duniya ta shiga cikin kwanaki na 10 . A cikin gasar Rukunin G da aka yi , Kungiyar Swizerland ta ci nasara kan kungiyar Togo wadda karo na farko ne ta shiga gasar da kwallo biyu da ba ko daya . (Ado)