Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-06-20 09:44:11    
An yi yawon shakatawa a kasar Mauritius

cri

A yayin da kake cin abinci, kana iya kallon raye raye da mutanen wurin suke yi.

Idan kana son yawon shakatawa a kasar Mauritius, kamata ya yi ka san abubuwa da na gaya maka a baya:

Ana rufe yawancin hotel na birnin 'Port Louis', babban birnin kasar Mauritius a karfe 5 ko 6 na dare. Idan kana son cin abinci mai araha, sai ka je titin Poudriere.

Kasar Mauritius tana da al'adun abinci iri daban daban, kamar na Afirka da India da Faransa da Sin da dai sauransu, mutanen wurin suna yin amfani da kayayyakin da yawa domin dafa abinci.(Danladi)


1  2  3