Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-06-15 17:17:48    
Kungiyoyin Jamus da Spain sun ci nasara a gun gasar wasan kwallon kafa na cin kofin duniya a rana ta 6 ta gasar

cri

A ran 14 ga wata, an kawo karshen gasa ta rana ta 6 ta wasan kwallon kafa na cin kofin duniya a kasar Jamus a shekarar 2006.

A cikin rukunin H, kungiyar kasar Tunisiya da ta kasar Saudiyya sun tashi canjaras da ci 2 da 2.

A cikin wata gasa daban a rukunin H, kungiyar kasar Spain ta lashe ta Ukraine da ci 4 da 0.

A cikin rukunin A, kungiyar kasar Jamus ta lashe ta Polland da ci 1 da 0, ta haka ta shiga cikin gasar karo mai zuwa.(Danladi)