Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-06-12 21:25:54    
Kasar Iran ba za ta yi shawarwari a kan ikon gyara kayayyakin nukiliya ba

cri

A ran 12 ga wata a birnin Tehran, babban birnin kasar Iran, kakakin gwamnatin kasar Iran Gholam Hossein Elham ya bayyana cewa, kasar Iran tana yin nazari sosai a kan sabon shirin da kasashe 6 suka gabatar domin warware matsalar nulikiya ta Iran, haka kuma kasar Iran za ta ba da amsa a lokaci kuma yadda ya kamata, amma ba za ta yi shawarwari da ko wane a kan ikon gyara kayayyakin nukiliya ba.

A ran 12 ga wata, babban wakilin kungiyar EU da ke kula da manufofin diplomasiyya da zaman lafiya Javier Solana ya bayyana a kasar Luxembourg cewa, yana fata kasar Iran za ta ba da amsa ga wannan sabo shiri a cikin wannan mako.(Danladi)