Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-06-11 21:04:08    
Kasar Iran ta bayyana cewa, shirinta na yin amfani da nukiliya ba zai kawo barzana ga sauran kasashe ba

cri
Ran 11 ga wata, Mr Ali Larijani, babban wakilin kasar Iran mahalarcin shawarwari kan batun nukiliyar kasar wanda ke yin ziyara a kasar masar ya bayyana a birnin Alkahira cewa, kasar Iran ba ta nemi kera makaman nukiliya ba, shirinta na yin amfani da nukiliya ba zai kawo barazara ga sauran kasashe ba.

Mr Ali Larijani ya yi wannan furuci ne bayan shawarwari da ya yi a tsakaninsa da Amr Muoussa, babban sakataren kawancen kasashen Larabawa. Ya kuma kara da cewa, manyan tsare-tsaren kasar Iran su ne hadin kanta da musulmi da kasashen Larabawa. Shirin yin amfani da nukiliya na kasar Iran ba zai kawo barazana ga sauran kasashe ba. (Halilu)