Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-06-10 18:49:28    
An bude babbar gasar wasan kwallon kafa ta duniya ta shekara ta 2006

cri

A ran 9 ga wata da yamma, agogon wurin, an bude babbar gasar wasan kwallon kafa ta duniya ta karo na 18 a filin wasan kofin duniya da ke birnin Munich na kasar Jamus. A cikin gasar bude wasan, kungiyar 'yan wasan kasar Jamus ta lashe kungiyar Costa Rica da ci 4 da 2, a yayin da kungiyar Ecuador ta lashe takwararta ta kasar Poland da ci 2 da 0.

A gun bikin bude gasar, 'yan wasan kwaikwayo sun nuna wa masu kallo dubu 65 da ke wurin da kuma masu kallon telebijin miliyoyi na duk duniya kyawawan wasanni. Daga bisani, shugaban kasar Jamus, Horst Kohler ya sanar da bude babbar gasar nan ta wasan kwallon kafa ta duniya ta shekara ta 2006.(Lubabatu Lei)