Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-05-31 16:51:03    
Kasar Iran tana son a sake yi shawarwarin nukiliya nan da nan, kasar Amurka ta yi maraba

cri

Ran 30 ga wata a birnin Putrajaya na kasar Malaysia, Mr. Manouchehr ministan harkokin waje na kasar Iran ya ce, kasar Iran ta riga ta shirya sosai idan a sake yi shawarwrin nukiliya nan da nan. Kasar Amurka ta yi maraba da sabon matsayin kasar Iran.

Putrajaya ya yi wannan jawabi a taron manema labaru bayan an kammala taron ministoci na hukumar sulhuntawa na harkar 'yan ba ruwanmu, za a yi shawarwarin mene ne kasar Iran za ta yi a karkashin inuwar ikon da aikinta nan gaba.

Tsohon shugaba Mohammad Khatami na kasar Iran wanda ke halarta taron shekara shekara na karo na 31 na bunkin bunkasuwa da aka yi a kasar Kuwait ya ce, kasar Iran ba ta son ta yi makaman nukiliya, amma ta dage tana da ikon yi amfani da nukiliya, kasar Iran za ta bin yarjejeniyar kasashen duniya da abin ya shafa. Ya ce, batun nukiliyar kasar Iran wata matsalar siyasa, ba na doka ba, ya kamata a warware matsalar siyasa ya hanyar siyasa kuma bangarorin dabam daban su yi hakuri.

Game da maganar kasar Iran, Tony Snow kakaki ofishin shugaban kasar Amurka ya ce, kasar Amurka ta yi maraba da wannan, kuma tana fata shawarwarin zai sami cigaba.