Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-04-29 22:15:05    
Hu Jintao ya gama ziyarar aiki a kasar Kenya ya tashi daga Kenya zuwa nan kasar Sin

cri

A ran 29 ga wata da yamma, shugaba Hu Jintao ya gama ziyararsa ta aiki a kasar Kenya ya dauki jirgin sama na musamman ya tashi daga birnin Nairobi zuwa nan kasar Sin.

Kafin ya tashi, shugaba Mwai Kibaki da matarsa sun shirya gaggarumin bikin ban kwana da Hu Jintao da 'yan rakiyarsa a filin jirgin sama.

Kasar Kenya zangon karshe ne daga cikin ziyarce-ziyarcen aiki da Hu Jintao ya yi a kasashen Amurka da Saudiyya da Morocco da Nijeriya. (Sanusi Chen)