Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-03-05 16:48:39    
Kasar Sin za ta tsaya tsayin daka kan bin hanyar samun bunkasuwa cikin lumana

cri
Firaministan kasar Sin Mr. Wen Jiabao ya bayyana a nan birnin Beijing a ran 5 ga wata cewa, kasar Sin za ta tsaya tsayin daka kan bin hanyar samun bunkasuwa cikin ruwan sanyi, za ta karfafa aiwatar da manufofin diplomasiyya daga duk fannoni bisa tushen ka'idoji 5 na yin zaman tare cikin lumana.

Mr. Wen ya yi wannan bayani ne a gun taron shekara-shekara na taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin da aka yi a ran nan.

Mr. Wen ya kara da cewa, cikin himma da kwazo ne kasar Sin za ta ingiza raya tsarin kasashen duniya cikin adalci, bisa ka'idojin da take tsaye gane da daidaita harkokin duniya ta hanyar dimokuradiyya da adalci, da yin zama mai jituwa da amincewa da juna, da yin zaman daidai wa daida da moriyar da juna, da kuma bude kofarta ga kasashen duniya da yi musu tausayi.(Tasallah)