Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-11-03 09:51:35    
Marubuciyar farko wata bakar fata ta samu lambar yabo ta Prix Goncourt

cri
A ran 2 ga wata, kwamitin joji-joji na lambar yabo ta Prix Goncourt ta kasar Faransa ya sanar da cewa, za a baiwa 'yar Senegal dake kasar Faransa Marie Ndiaye da rubutu da ta yi mai suna "mata masu karfi guda 3" lambar yabo ta Prix Goncourt.

Malama Ndiaye mai shekaru 42 ta zama marubuciyar farko da ta samu wannan lambar yabo bayan shekarar 1998, kana ta zama mace ta farko bakar fata da ta samu wannan lambar yabo a cikin tarihi.

Bayan da ta samu wannan lambar yabo, malama Ndiaye ta bayyana cewa, an ba mata wannan lambar yabo ne domin ta ci gaba da yin rubutu a shekaru 25 da suka wuce. Tana kuma fatan samun wannan lambar yabo zai sa mutane su kara sanin tarihin matan Afirka.(Zainab)