Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-10-30 12:48:36    
Yawan musulman kasar Sin da za su je Mecca don yi aikin haji zai karu

cri
A ran 30 ga wata, yayin da yake hira da wakilinmu, mataimakin shugaban kungiyar addinin Musulunci ta kasar Sin Ma Zhongjie ya bayyana cewa, sakamakon karuwar tattalin arzikin kasar, Yawan musulman kasar Sin da za su je Mecca don yi aikin haji zai karu.

Ya ce, a shekarar bana, da akwai musulmai kimanin dubu 12 da dari 7 wadanda za su yi aikin haji. A shekarar 2008, yawansa ya kai dubu 11 da dari 9. Shi ya sa, yawansu ya fi yawa a bana. Sakamakon bunkasuwar tattalin arzikin kasar da kyautatuwar sharadin zaman rayuwa ta jama'ar kasar, yawan musulmai na kabilu daban daban da za su yi aikin haji ya karu da yawa. Kuma a nan gaba, yawan musulman da za su yi aikin haji a kowace shekara zai kara don biyan bukatun musulman kasar.(Asabe)