Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-10-15 09:24:08    
An fara bikin buga littattafai masu taken "yin binciken halin bunkasuwar sana'ar sadarwa ta kasar Sin" da "yin binciken batun makamashi na kasar Sin" da Jiang Zemin ya rubuta

cri
A gun bikin nune-nunen littattafai da aka shirya a ran 14 ga wata a birnin Frankfurt na kasar Jamus, an fara bikin buga litattafai masu taken "yin binciken halin bunkasuwar sana'ar sadarwa ta kasar Sin" da "yin binciken batun makamashi na kasar Sin" da Jiang Zemin ya rubuta.

Wadannan littattafai biyu sun bayyana mai rubutu yana yin binciken sana'o'in sadarwa da makamashi a cikin dogon lokaci, da binciken da mai rubutu ya yi a kan makomar sana'o'i biyu.

A cikin littafi mai taken "yin binciken halin bunkasuwar sana'ar sadarwa ta kasar Sin", malam Jiang Zemin ya yi nazari kan halin bunkasuwar kimiyya da fasaha a duniya, kuma bisa halin da kasar Sin take ciki, Jiang Zemin ya bayyana tunani mai muhimmanci da ka'idojin manyan tsare-tsare a kan bunkasuwar sana'ar sadarwa da kara bunkasuwar harkokin sadarwa na kasar Sin cikin sauri. Kuma a cikin littafi mai taken "yin binciken batun makmashi na kasar Sin" an yi nazari kan halin makamashi a duniya da halin bunkasuwar sana'ar makamashi a duniya, kuma an tattauna kan kalubalen da sana'ar makamashi na kasar Sin take fuskanta, da bayyana manufar bunkasuwar sana'ar makamashi ta hanya mai tsarin musamman irin na kasar Sin.(Abubakar)