Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-09-27 19:04:58    
Masu aikin sa kai fiye da 170 na kasar Sin za su koyar da Sinanci a kwalejojin Confucius a duk duniya

cri
Wakilinmu ya samu labari cewa, masu aikin sa kai fiye da 170 da suka fito daga jami'o'i fiye da 60 na kasar Sin za su tashi zuwa kwalejojin Confucius kusan dari 1 a duk duniya domin koyar da Sinanci har na tsawon shekara guda.

Kafin wannan kuma, wadannan masu aikin sa kai sun samu aikin horaswa tare na tsawon kwanaki 40 ko fiye a karkashin shugabancin ofishin kasar Sin na jagorancin aikin koyar da Sinanci a ketare da babban zauren kwalejin Confucius, sun kuma kammala karatu a ran 27 ga wata a jami'ar Xiamen.

An yi karin bayani da cewa, yawancin wadannan masu aikin sa kai sun samu digiri na 2 ko kuma samu digiri a fannoni 2. A lokacin da suke samun aikin horaswa, goman 'yan diplomasiyya da shahararrun kwararru da shugabannin kwalejojin Confucius na gida da wajen kasar Sin sun ba su lacca bi da bi.(Tasallah)