Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-03-09 15:32:43    
Yawan kamfanonin da suka kulla kwangiloli da ma'aikata ya kai 93%

cri
A ran 9 ga wata, a cikin wani babi na rahoton aiki da shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'ar Sin Wu Bangguo ya bayar a gun taron majalisar wakilan jama'a na shekara shekara da aka saba yi, ya ce, bisa binciken da kwamitin ya yi kan yadda kamfanoni suka aiwatar da sabuwar dokar kulla kwangilar da ma'aikata, an ce, Yawan kamfanonin da suka kulla kwangilar da ma'aikata ya kai 93%.

Tun sa'ilin da aka kaddamar da sabuwar dokar kulla yin kwangilar aiki, yawan yarjeniyoyin da aka kulla ya karu sosai, kuma matsakaicin wa'adin sabin kwangilolin ya karu, kana an kara damar samar da aikin yi. Ban da wannan kuma, an kara kokarin kare hakkin ma'aikatan kamfanoni, musamman ma wajen kare moriyar 'yan ci rani.(Asabe)