Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bunkasuwar harkokin yawon shakatawa a kauyen 'yan kabilar Dong
2020-10-14 08:06:37        cri

 

 

 

 

 

Nan gundumar Sanjiang mai cin gashin kanta ta kabilar Dong ce, wadda take jihar Guangxi ta kudancin kasar Sin. Bayan da aka kaddamar da layin dogo na zamani mai saurin gudu da ya ratsa gundumar a shekarar 2014, harkokin yawon shakatawa sun bunkasa sosai a wurin bisa ga irin al'adun 'yan kabilar Dong da ke janyo al'umma, matakin da ya taimaka ga saukaka fatara a wurin.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China