Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga wasu sabbin kayayyakin soja da sojojin kasar Sin suke amfani da su
2020-10-12 09:02:41        cri

 

 

 

 

 

 

 

A kwanan baya, an samar da kayayyakin yau da kullum, kamar su tabarau na kare hasken rana, da babbar rigar maganin sanyi, da makamatansu ga sojoji masu tsaro kan iyakar dake tsakanin kasar Sin da kasashen waje. Wadannan kayayyakin soja ne da aka kera su da fasahohin zamani. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China