Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
'Ya'yan damisa suna wasan kwallon kafa
2020-10-10 14:46:02        cri

 

 

 

 

Hotunan yadda wasu 'ya'yan damisa suke wasan kwallon kafa a wani gidan dabbobi dake birnin Changzhou na lardin Jiangsu,kuma dan zaki ne yake alkalantar wasan!(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China