Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yayata fasahar dinkin hannu na kabilar Yao
2020-10-08 14:32:57        cri

 

 

 

 

 

Malama Deng Ruiying ke nan wadda ta kware wajen fasahar dinkin hannu ta gargajiya ta kabilar Yao. Malamar tare da mai gidanta malamai ne kafin sun yi ritaya. Bayan da suka yi ritaya kuma, sun shirya kwasa-kwasai na koyar da fasahar, don yayata fasahar tare da al'adun da abin ya shafa.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China