Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Daukar hoto da tutar kasar Sin
2020-10-02 14:50:01        cri

 

 

 

 

 

A halin yanzu al'ummar kasar Sin na murnar cika shekaru 71 da kafa Jamhuriyar Jama'ar kasar. Wasu daliban makarantar firamare a birnin Shijiazhuang ke nan wadanda suka dauki hoto tare da tutar kasar domin nuna kishin kasa.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China