Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gasar wasan kwallon kafa da yara da mahaifansu tare
2020-10-11 17:09:31        cri

An yi gasar wasan kwallon kafa da yara da mahaifansu tare, a birnin Chengdu dake lardin Sichuan na kasar Sin. Yara su ne membobin kungiyar wasan kwallon kafa ta makarantarsu, kuma a wannan karo sun buga wasan kwallon kafa tare da mahaifansu.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China