Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wasannin motsa jiki iri iri a lokacin hutun kos
2020-10-10 14:46:08        cri

An kan yi wasannin motsa jiki iri iri, kamarsu wasan kwallon kafa, da tsalle-tsalle da igiya da sauransu, a lokacin hutun kos na makarantar firamare ta Wuhai dake yankin Mangoliya ta cikin gida ta kasar Sin.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China