Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An cimma nasarar hada babbar gadar Fenglin
2020-10-08 14:33:16        cri

An cimma nasasar hada babbar gadar Fenglin dake lardin Guizhou na kasar Sin, wadda aka fara ginawa a shekarar 2018, kuma, bisa shirin da aka tsara, za a fara amfani da babbar gadar a karshen bana.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China