Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya ajiye furanni ga shahidai a filin Tian'anmen
2020-09-30 11:13:22        cri
Yau Laraba rana ce ta tunawa da shahidan kasar Sin. Albarkacin wannan rana, an gudanar da bikin ajiye furanni a filin Tian'anmen na birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin.

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, da wasu shugabannin kasar sun halarci bikin, inda suka ajiye furanni gaban ginin tunawa da shahidan kasar.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China