Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ana ci gaba da ceton manyan dabbobin teku na Pilot whales dake kwance a rairayin teku
2020-10-09 08:15:25        cri

 

 

Abin bakin ciki! yadda ake ci gaba da ceton manyan dabbobin teku na Pilot whales dake kwance a rairayin teku. Ya zuwa yanzu, an ceci Pilot whales 88, amma wasu 380 sun mutu. Abin bacin rai shi ne wasunsu sun ki barin wurin, bayan an dauke su zuwa teku, sun sake iyo zuwa rairayin teku don ci gaba da zama.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China