Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Furen Sun Flower ya yi armashi a gundumar Jingtai na birnin Baiyin na lardin Gansu
2020-10-07 14:31:37        cri

 

 

Furen Sun Flower ya yi armashi a gundumar Jingtai na birnin Baiyin na lardin Gansu, wurin ya dauki matakin raya sha'anin bude ido dangane da albarkatun indallahi da yake da shi, abin da ya samar da guraben aikin yi ga mazaunan wuri, ta yadda za a kawar da talauci a wurin.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China