Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sabbin sojoji mata 440 da suka fito daga lardin Hunan sun shiga sansanonin soja na kasar Sin
2020-10-06 14:34:55        cri

 

 

 

A kwanakin baya, kasar Sin ta kaddamar da aikin daukar wasu sabbin sojoji a duk fadin kasar. A tsakanin ranakun 25 da 27 ga watan Satumban, sabbin sojoji mata 440 da suka fito daga lardin Hunan sun yi ban kwana da iyayensu inda suka tashi daga garinsu zuwa sansanonin soja dake wurare daban daban na kasar Sin. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China